XtGem Forum catalog

DANYIN TAMBAYA KO NEMAN SHAWARA ZABI GIDA DAYA KA SHIGA A NAN KASA
HOMEZAMAN AUREJAVA|HTML CODE

ADDINISOYAYYALAFIYA
Joint our WhatsApp Group

nan
12026-04-10
*Post reply · Invite friends · From end
* Abduladmin muhimmancin shan magungunan awunciki .


Abaya munyi bayani akan muhimmancin zuwa awu gamace mejuna biyu har muka bada shawarwari ga magidanta da Dan Allah adaure ana barinsu sunazuwa awu imma baza arakasu ba ,Ayau in Allah yaso zanyi bayanine akan muhimmancin shan magungunan awunciki domin ana samun korafe korafe dayawa daga magidanta sautari wata mijinta zai barta taje asibiti awu yabata kudima har tasayo magunguna amma saikaga mace tazo ta jibge magani taki sha kokuma takiyin amfani dashi uadda likita yabata umarni ,wata ma acikin yadin kujera take zuba nata watakuma acikin tson karikicen katakonta kamar sif ko durowa inda mai gida bazai gani ba ,watama a masai take zubawa.
Yar uwa haka ha intar mijine kuma almabazzaranci saikuma kinbiya shi a lahira matukar bakitubaba kinnemi yafiyarsa ba sannan kuma kincuci kanki da dancikin da zaki haifa HAKAN KUMA NA IYA JEFAKI CIKIN MATSALOLI MANYA A LOKACIN HAIHUWA DAKUMA BAYAN HAIHUWA KEDA JARIRANKI.

sautari wasu matan sukance wai warin maganinne basaso wata tace qarnin jini yakeyi TODAMA IN DADI KO KAMSHI AMAGANI AI KAWAI AMFANIN SA AKESO.

yar uwa dukkan magungunan awu suna damatukar muhimman sosai sukan kuma kareki ke da jaririnki daga matsaloli sosai ga musali.

* folic acid wata kwaya yalo yalo minimini da akebawa me ciki kulli 400mg
yana da matukar afmani game juna biyu wajen bata kariya daga samuwar bari, anasoma mace tafara shansa tunkafi ciki yashiga da wata 2 ko 4 yana da matukar amfani aga mejuna biyu.

* bloodtonic wato maganin jini me dauke da sana darai dayawa yakan danyi karni SHIMA YANA DA MATUKAR AMFANI GAME JUNA BIYU WAJEN KARAMATA JINI DA LAFIYA AJIKINTA TASAMU TA HAIFI DANTA LAFIYA KALAU BATARE DA KARINJINI BA KO LAULAYI BA A SAKAMAKON KARINCIN ABINCI
DAYAWAN MATA MASU JUNA BIYU A NAJERIYA SUNA MUTUWANE YAYIN HAIHUWA IMMA DAN RASHIN JINI KO JUYEWAR DA


* MULTIVITE shi wannan yana dauke da sanadarai masu muhimmanci wajen bawa yaro kariya da kara masa lafiya tun aciki sannan ya sa mejuna biyu cin abunci soasai.


* ALLURAR TETANOS itama anayiwa mejuna biyu ita sau daya intaje awu dan bada kariya ga jaririnta dakuma itakanta , TETANOS TAKAN IYA KAMA JARIRAI TUN ACIKI TA HALLAKASU KO AHAIFESU BA LAFIYA amma indai ammiki allurarta in Allah yaso bazaikamu ba.

* gwajin fitsari na suga da shauran sana darai shima nada matukar muhimmanci dan da anga matsala za a fadamiki adau mataki dawuri.

* FANSIDA shi anabawa masu juna biyu shine dan yabasu kariya daga zazzabin sauro DOMIN ZAZZABIN SAURO YANA DA MATUKAR ILLA GA ME JUNA BIYU ITA DA DAN CIKIN TA MATUKA FIYE DA WACCE BATA DA JUNA BIYU gawuyar magani domin in kina da juna biyu ba kowanna maganin zazzabin sauro za abaki kishaba domin zai iya yimiki illa koma kiyi bari yadanganta da a wata nanawa kike.
Danhaka shan fansida yana da matukar muhimmanci game juna biyu.


* ACT maganin zazzabin cizon sauro idan anyi miki gwaji akasami zazzabin sauro atare dake kuma cikinki yakai wata 7 sai abaki act ace kidinga sha kullun har yakare

* navidoxin yakanyi maganin tashin zuciya dan zazzabi namasu juna biyu shima yana da matukar muhimmanci ga me juna biyu


* paracetamol idan akwai zazzabi sosai ko kasala ana iya hadamiki da paracetamol dan diba ko na kati.

Yar uwa wadannan sune magungunan da hukumar lafiya ta gwadasu takuma yadda dasu game juna biyu dazasu taimakamata wajen rainon cikinta lamilafiya.

Nayi amfani da sunayen magungunan da aka sansu ako ina kaiya samun manyansu da kananan su ko bambancin kamfani

BA AYARDA KAI TSAYE KASIYOBA KAKAIWA MATARKA TAFARA SHA KAMATA YAI TAJE AWU TUKUN SAI TAFARA SHA.


Allah yaba da kai lafiya
abdul adamu sani wudil
2018-02-09 07:04
*
* gggimages.jpg · image/jpeg · 2.63KB
· Reply · (0)

Online: Guests: 1

2970094
HOMESpeedCounter.net - Free web counter
Share Button
© 2012 TO 2022 www.arewa2.wap.sh created by Abdul Adamu Sani Wudil
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss