Lamborghini Huracán LP 610-4 t

DANYIN TAMBAYA KO NEMAN SHAWARA ZABI GIDA DAYA KA SHIGA A NAN KASA
HOMEZAMAN AUREJAVA|HTML CODE

ADDINISOYAYYALAFIYA
Joint our WhatsApp Group

nan
12026-04-10
*Post reply · Invite friends · From end
Abdul Adamu sani wudil YADDA ZAKA KULA DA LAFIYAR KODARKA (KIDNEY).

koda nadaga cikin bangare na dan adam dake da matuqar muhimmaanci da amfani. Idan ta sami matsala to dukkan jiki shima abun yashafe.

Koda itace take tace saanadarai ta aikasu gurare daban ajiki babban aikinta shine tace jini ta raabashi da abubuwan da zasu iya cutar da jiki kamar guba,sanadarin gishiri, urea ko uric acid da shauran abubuwan da jiki baya buqaatar su.

Kusan duk minti 30 koda na tacce jini dakuma sake turashi zuwa babban fayis dan zuwa sassan jiki
tahakane take tace fitsari ta turoshi mafitsara saboda shidin yana dauke da sanadarai masu cutarwaga jiki.

Kowanna dan adam an haaifeshi da koda guda biyu AMMA ZAI IYA RAYUWA DA GUDA DAYA.

Dazarar koda tasami matsala TO JIKI SHIMA YASAMI MAATSALA SOSAI
MATSALAR KODA KALAKALCE.

Akwai matsalar dake shafar koda lokaci guda sai ta dena aiki ko tasami naqasu a aikinta SHIGAR KWAAYAR BACTERIA KO HATSARI SAI KODA TATABU SUKAN HADDASA IRIN WANNAN MATSALAR.

*SANNAN AKWAI CUTUTTUKAN KODA DA SUKUMA AHANKALI AHANKALI CIWAN YADADE AJIKIN MUTUM AMMA BAIYI MAGANIBA HAR CIWAN YAGIRMA

*AKWAI WANDA KODAR RAUNI TAKEYI TAKASA AIKI YADDA YAKAMATA.

DUKKA NAAU IKANNAN KAN IYA HADDASA MATSALOLI KAMAR HAKA.

* RUBEWAR KODA
* TOSHEWAR MAFUTSARA
*JIN ZAFI A YAYIN FITSARI
* MATSANANCIYAR JINYA

CIWAN KODA KAN IYAA KAWO MUTUWAR FARAD DAYA IDAN KODAR TA RUBE BA ASAMI KULAAWA DA WURIBA.

AKOWANNA IRIN MATAKI NACUTAR CIWAN KODA AKAAAN IYA WARKEWA MATUQAR AKWAI KULAWA.

*akan iyayin dashen koda koda ta rube
* akan iya shan magani a warke
* akan iyayin wankinta

yadanganta da matsalar.

ke

abujinisanadarai

akwai hanyoyi da zakabi dan bawa kanka kariya daga ciwan koda gasu kamar haka

1* yawaita addu'ah da neman kariyar Allah swt.

*2 yawaita shan ruwa a kullum
DA ACE AFILI MUKE GANIN AMFANIN RUWA AJIKIN MU TO DA MUN YAWAITA SHAN SA KODAA BA QISHIRWA.
ruwaa na taimakawa koda sosai wajen saurin tace jini.

Wandaa baya shan ruwa dayawa ko wandaa ruwan jikinsa yaiqaranci zakaga fitsarin su ya canja kala kodai baqi baqi ko alamar yalo yalo da baqi .wanda baishan ruwa dayawa yana cikin hadarin kamuwa da ciwan koda.

* rashin yin futsari a yayin dakaji fitsari wato barin mara da fitsari shima ka iya taimakawaa wajen kamu da matsalar koda.

* yawaitar shan giya ko sanadarin cafin dake cikin choko kan iya shafar koda sai a dena ko a rage .

* yawaitar shan gishiri shima kan cutar da koda

* a dinga motsa jiki darage cinkayan qara teba domin masu taiba suma suna daka cikin wanda ka iya samun ciwan koda.

* kiyaye hawanjini domin me hawan jinin da ba a magani yakan shafi koda.

Dan haka yan uwa yana dakyau mukula.

ALLAH YABAMU LAFIYA
2017-04-28 07:40 · Reply · (0)

Online: Guests: 1

2970056
HOMESpeedCounter.net - Free web counter
Share Button
© 2012 TO 2022 www.arewa2.wap.sh created by Abdul Adamu Sani Wudil
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss