Abdul adamu sani wudil
SAURAYINE YAKE SON AUREN WATA BUDURWA AMMA IYAYENTA BASA SON SUBAWA SHI YA ZAIYI ?
Dan uwa dazarar kana son budurwa itama tana sonka amma iyayenta sunqi amuncewa ka aureta .to kasani hakan nafaruwane sakamakon abubuwa kamar haka.
* imma kai saurayin kana da wani mugun hali na qyama kamar ,shayeshaye,jahilci,rashin kamala ,da shauransu.
*ko wani mai kudi suke so subawa wanda yafika.
* kokuma baka cika sharudai na aureba kamar baka da sana'a danhaka bazaka iya riqemusu itaba ba yadda yakamata.
*babbancin aqida ,yare ko canfi,musali har yanzu akwai iyaye fulani dasuke qyamatar bada yarsu ga wanda ba dan fulani ba,mahauta wasunsu suna qyamatar auren fulani hakama bambancin aqida shima yana haddasa hakan.
*dan bawa dan uwa wato auren zumunci.
*dan qiyayya a tsakanin gidan su saurayi da na budurwa.
WADANNAN SUNA DAGA CIKIN DALILAN DASUKE SAWA SAURAYI YANEMi AURE AHANASHI
danhaka gamata kan da zakabi inhakan tafaru akanka kuma kunkasa haqura da juna.
1* katsaya ka nutsu sosai kayi tunani wai akan wanna daliline iyayen wance suka hanani shin halayena basu da kyau dan ina shaye shayene. IDAN kagano manyan laifukan da yasa suka hanaka TO KAYI MAZA KA TUBA GA ALLAH SWT TUBA MEKYAU WATAQI ALLAH SWT YASANYA SILAR SHIRYUWARKA TAHAKAN ,SAIKAGA SAKAMAKON TUBANKA ALLAH SWT YADAI DAITA AL'AMARIN.
2* KAYI SALATUL ISTIKHARA WATO SALLARNAN RAKA'A 2 TA NEMAN ZABIN UBANGIJI, IDAN AKWAI ALKAIRI A RIKICEWAR AL'AMARUNKU NA SOYAYYA KO ALLAH YAQADDARA ZAKA AURETA TO ALLAH YA SAUQAQAMA WAHALHALUN NEMAN AURENTA YABAKA JURIYA DAHAQURI YAKAREKA DAGA AIKATA ALFASHA. inkuwa ba alkhairi to Allah ya canjama wacce tafita.
*3 KAYAWAITA ADDU'AH ALLAH YATAIMAKEKA YA DAIDAI AL'AMURA,balaifi kafadawa aminanka cewa kana da wata damuwa suma su tayaka addu'a Allah ya yayemaka.
*3 YIQOQARI KA FAHIMTAR DA BUDURWAR TAKA GAME DA DUKKAN WANI ZARGI DA YASA IYAYENTA SUKA HANAKA ITA DAN,KACIRE MA SHAUKU DA SHUBUHA KO ZARGI.
4*YIQOQARI KA FAHIMTAR DA IYAYENTA AKAN ZARGIN DA SUKE KOWATA SHUBUHA. tahanyar aikamusu da dattijai ko wasu mutanen kirki,wadanda zasuyi musu bayani tahanyar hikima da fasaha.
SANNAN ITAMA BUDURWA TAYI QOQARI TA FAHIMTAR DA IYAYENTA KOMAI ,MUSAMMAN MA MAHAIFIYARTA UWA NADA TAUSAYI DA SAURIN SAUKOWA AKAN YARTA musamman ma in yar me iya kalamaice.
*5 YIQOQARI KUYI KAMUNQAFA
DA KAKANIN BUDURWAR WANDA BA ASAMI MATSALA DAGA GARESUBA MUSALI, TAHANYAR KAIMUSU ZIYARA ,gano me sukafi so na tsaraba kamar goro manya ,zuma,turare da shauran su kuna kaimusu ziyara atare saurayin da budurwar musamman kuna daukar lokaci kuna shira dasu musamman kakani tsofi. BAYAN KASAMI SHIGA A GUNSU .suma suna da rana sosai sukan iya tilasawa dansu baban budurwarka ko baiso.
Yiqoqari wajen neman taimako daga aminan sa,ko malamansa tawajen fahimtar da shi har ya haqura wato shi baban budurwa
tahanyar kaimusu ziyara da fahimtar dasu halin da akeciki .
*6 IDAN DUKKA KUNBI WADANNAN HALAYE AMMA BA AYI NASARA BA TO MATAKI NAQARSHI SHINE.
KUYI HAQURI KU RUNGUMI QADDARA .KURABU DA JUNA CIKIN NASIHA AKAN TSORON ALLAH DA YADDA DA QADDARA MEKYAU KO AKASIN HAKA.
*KADA KUCE ZAKU GUDU KUBAR GARIN KUJE KUYI AURE KWADAWO YIN HAKA NAJANYO FUSHIN ALLAH SWT DANA IYAYENKI ,NABUDEMIKI QOFAR ZINA DA KARUWANCI DA WULAQANTA ABUN YAFI SHAFAR YA MACE. aqarshe namiji kancanja ra'ayinsa yabarki acan ko,YAKASA HDAUREWA SHA'AWA sai yaimiki illa aqarshe ya juyanki baya kokuma inkunyi ma auren a wani gari watarana kubata yaimiki gori yakorokoi ko yasakeki to inazaki ?
Dan haka yar'uwa komai sondakikewa saurayi karki kuskura kibishi.
*kada kice zaki kai iyayen ki qara shima hakan akwai matsala sosai.
KYA IYA KAISU QARA NE KAWAI IN
suna qoqarin auramiki azzalumi marar tarbiyya ko me mummunar aqida. BAYAN KINBI DUKKAN HANYAR DA YADACE AMMA SUNQI TO ANAN KINA IYA KAISU QARA AKAN BAKYASON AUREN.
*7 IDAN KUNKASA HAQURI DA RUNGUMAR QADDARA HAR KUNFARA MUMMUNAN TUNANI KAMAR .
*KASHE KAI ,SHAN GUBA ,FADOWA DA GASAMA .
*KO KASHE ABOKIN NEMA .
anan sai dai muce SUBHANALLAHI.
SHAWARATA ANAN SHINE KADA KU AIKATA HAKAN MAFITA ANAN SHINE , KUSHIRYA PLAN KI GUDU GIDAN YAN UWANKI DAKIKE ZATON SUMA BASA SON AIMIKI AUREN DOLE KAMAR QANIN BABANKI ,KO YAYANSA ,QANWAR UWA Koyaya
amma karkije gun qawa ko inda ba yan uwan jiniba.
*8 idan haryanzu ba asami mafitaba to ,aqarshe kya iya kai qarar mahaifan ki kamar gurare ,masu unguwa,dagatai,hakimai,sarki,yan hisba.
YANA DAKYAU YAR UWA KISANI ,AIBU KO WANI ABUN DA IYAYENKI SUKA HANGO BALALLAINE KE KI HANGO SHIBA DAN QARANCIN SHEKARU DA GAZAWAR TUNANINKI ZAIFI KYAU KIHAQURA KIBI IYAYENKI. domin wani aibun na saurayi kikankasa ganeshi danke masoyiyarsane.
AMMA IN KIN KASA HAQURI GA YADDA ZAKIBI ANYI BAYANI.
SO YAKAN SA A aikata komai
kurkukunso yafi kowanna kurkuku azaba domin dazarar masoyi yashiga kurkukun so to tamkar antuququne shine an tsire da mashi an kuma kafeshi azuciyar abar qaunarta ko abun qaunarata BAI GANIN LAIFITA KOMAI TA AIKATA ,
BAIGANIN KOWA SAI DAI ITA.
YAKAMATA IYAYE SUDENA AUREN DOLE,.
Wslm
07033031695