HANI GA KALLO ZUWA GA MAZAN DA BA MUHARRAMANKI BA.
yar uwa Allah s w t yahana mumuna kallon mazan da bana taba hani kuma me tsanani.
Idan yazamana mace na yawan kallon maza to zata iyafada wa cikin la anannu.
DOMIN ANNABIN RAHAMA S.A.W YACE ALLAH YA LA ANCI ME KALLO DA KUMA WANDA A KE KALLO wato tsaraici.
Sannan Allah yayi umarni da runtse gani sai ga muharramanki
Allah swt yahana ki kallo na qurilla domin hakan kusantar zinane.
A.A Sani wudil