Abduladmin
CUTUTTUKA MASU MATUKAR ILLA A NAJERIYA A SAKAMAKON KINYIN MAGANI DAWURI KO SABA DOKAR LIKITA.
*1 CIWON TAIFOT ciwan taifo wani ciwone da ake dauka a gurbataccen abunci ko abu me kyau da yashafu da kwayar cutar kamar ruwa,abunci ,jini abubuwan amfanin da shauransu. Ciwan taifot yana damatukar illa idan akabarshi ba aiyi magani ba.
* yakan haddasa dandatsar hanji WACCE AKE DADEWA A KWANCE KAFIN A WARKE.
* BUBBULEWAR HANJI ciwan taifot yakan sa hanji ya huhhujewa WANDA BA MAKAWA SAI ANYIWA MUTUM TIYAYA KOMA YARASA RANSA CIWAN TAIFOT YAKASHE MUTANE MASU MATUKAR YAWA.
* matsananci zazzai dake sa fita daga hayyaci.
Idan maralafiya yaje asibiti dawuri akai gwajin taifot likita yarubuta magunguna akasha TO ANA WARKEWA SARAI KUMA CIKIN YAN KWANAKI KADAN.
2. CUTAR MALERIYA
zazzabin cizan sauro wato maleriya na matukar illa da kashe kananan yara a najeriya dukshekara dubunnan yara na mutuwa a sakamakon zazzabin cizon sauro IDAN BA AYI MAGANI DA WURIBA KAN HADDASA
* mutuwa musamman kananan yara *
yakan shanye jinin mutum yakare kat
* GA DAIDAIKUN MUTANE yakan iya shafar kwakwalwar mutum yakan iya sa tabi koda bayan ya warke ma ,yakan iya rike wata gabar jiki ta shanye kamar hanu ,kafa,ko ido.
dazarar mutum angwadashi in antabbatar da akwai zazzabin cizon sauro to za abashi magani kuma zai warke dasauri cikin yaddar Allah. Amma in akayi sake yagirma akan rasa rai ko a nakasa.
3 hawanji.
Hawanjini shima nadaga babbar cuta dake bukatar kulawa dakuma kula da dokokin da likita yasanya SUNE BABBAR HANYAR WARKEWA. idan mehawan jini yaki bin dokar likita to ciwan zai iya tsamari har asami SHANYEWAR JIKI yakan iya shafar zuciya ya haifar mata da matsala ko WATA NAKASAR KOMA A RASA RAI A LOKACI DAYA.
Musali daga cikin dokar hana shan gishiri da farin magi dukka ko kadan,ko hana shan kanwa ko yawan motsajiki yadanganta da inciken likita.
*4 SAUKAR JINI
idan jini gudunsa ya sauka kasa kuma aka qiyin magani da wuri abun kan iya haifar da matsala babba
* kamuwa da ciwan zuciya.
* nakasar jiki
* mutuwa dawuri
* 5 CIWAN SUGA. shima ciwone dake da matukar hatsari fiye da ciwan kanjamau idan aka qi zuwa asiiti har yagirma yakan haifar da
* shanyewar ido ko kafa ko hanu ko baki
* kumburin jiki sai kuma matsanan ciyar rama
* lalacewar wasu mahimman sassan jiki kamar hanta hanji koda duk sukan rue
* mutuwar farat daya
da shauransu AMMA INDAI ANJE ASIITI ANBI DOKAR LIKITA ANA ZAMA LAFIYA KAMAR MA BABU CUTAR.
Wadannan cututtukan magungunan gida basu fiye tasiria kuma hakan nadamatukar hadari akizuwa asibiti ace maganin gida za ayi hakan na iya barin ciwan yagirma.
ALLAH YASAU WAKE