Abdul adamu sani wudil
Aikawa da masoyinki
AHMAD Kaine wanda ka dace da sarautar zuciya ta don haka na baka ita kyauta,
A kullum bani da burin sauraren wani sauti inba dadadan kalaman kaba masu tabbatar da matsayina a zuciyarka tabbas ahmad nayi dace da samunka
Na yarda da kai na aminta da kai don kacinye jarabawata 100% , masoyina kada kataba tunanin akwai ranar da zata zo dazan juyama baya nidakai hanta da jini.
Kahuta lafiya nawan