MATASA KUKOYI GWAGWARMAYA A RAYUWAR KU.

tabbas matasa matsayin su a al'umma wasu gwala gwalaine dake haskaka al umma da rayata matasa sune jigo sune kuma qashin baya nacigaban kowacce al umma. dukkan al ummar datakafu tacigaba aduniya to fa hakan yasamune sakamakon matasanta nutsattsune yan gwagwarmayar rayuwa bakawai cima zaunaneba.
danhaka lallaimatasan mu mutashi mu koyi gwagwarmaya a rayuwa.
alummomin baya dasuka shude sunsami cigabane sakamakon jajircewar su tun suna matasa musali abangare na addini zakaji su
tun suna yan shekaru 26 suke rubuta manyan littafai na addini da kuma alqalami na zana datawadar dangwala dukda
haka suka taramana shirga shirgan littafai na addini wadanda ayau mu ga biro ga kwamfuta a
mma munkasa fassarasu ballantana mu rubuta kwatan kwacinsu .

hakama abangaren ki
miyya matasan qarnukan baya sunyi suna sunbada gudunmawarsu sosai wajen ilmin kimiyya .

wajen shugabanci da siyasa nanma matasa a qarnunkanbaya sunyi gwagwarmaya sunkumataimaki alu
mmarsu.

danhaka yazama wajibi mu
ma matasan wannanqarnun
muyi hobbasa da yin gwagwarmaya dan bunqasa qasarmmu da addinin mu sabodahaka

matasa lallai kutsunduma harkar siyasa da neman shugabanci ,da shauran ayyukan qasa da zuciya daya dan kishin qasarku da alummarku dakuma kare addininku.

aqasarmu me albarka najeriya a bayab ansami matasa dasukayi gwagwarmaya dankishin qasarsu irinsu multala ramat mohd .gasu saudauna gamji dan qwarai tun suna matasa sukafara gwagwarmaya dan qasarsu da addininsu ga irinsu abubakar imam mai littafin magana jari dukkansu suna matasa sukafara aiki ga alummarsu. har ayau sukazama ababan tunawa a qasarmu yan uwa matasa lallai da taimakonkune za a iya gyara najeriya afidda ita daga wannan mugun halin datakeciki na halin qaqa nakayi .

GWAGWARMAYAR DA MATASA TAKAMATA SU KOYA.

* YANA DAGA CIKIN GWAGWARMAYAR DA MATASA ZASUYI A YAU DAGEWA DA KARATU NA ADDINI DANA BOKO DUKKAN WANI FAGE NA ILMI MATUQAR KUNA DA YADDA ZAKUYI TO KUSHIGE shi daniya me kyau dan taimakon qasarku da addininku.


* yanadaga gwagwarmayar matasa shine jajurcewa dajuriya akan gaskiya da ruqan amana ako ina kake kuma komaye sana arka
musali kai sojane ko dan sanda to kazamamatshi nagari mekishingaskiya da amana mai taimakon wanda aka zalunta ko mai neman taimakonka .imma kai dansiyasane to kazama nagari mai tai makon jama arsa da kishin al ummarasa haka manyan yansiyasa sukayi avaya MARIGAYI MALAM AMINU KANO DANSIYASANE TUN YANA MATASHI YAKAN TASHI TUNDAKA KANO HAR KADUNA KO ABUJA AKAN WARWARE MATSALAR TALAKA DAYA KAWAI BADAN BUQATAR SA BA

MARIGAYI MURTALA RAMAT MOHD MA AIKACIN TSARONE YAYI GWAGWARMAYA TUNYANA MATASHI
DAN HAKA MATASA MUFARKA MU HADAKAI DA SHAWARWARIN DATTIJAN ARZIKI SAI MU CANza najeriya da taimakon ALLAH SWT .

MA ANAR GWAGWARMAYA SHINE JURIYA DA RUQON GASKIYA A AIKINKA KO MULKINKA KO SANA ARKA KO MATSAYINKA DAN CIGAVAN ALummarka da addininka

danhaka matasa kufarka daga duniyar wasa da shirme ko mai abashi lokaci WASU MATASAN NACAN DARE DA RANA Suna karatu suna vincike suna kuma aiki dan taimakon qasarsu da yankinsu da addininsu danhaka matasa kada mu takaita tunaninmu akan mota gida da mata kawai .

ALLAH YATAIMAKI QASARMU NAJERIYA YA SHIRYAMU IRIN SHIRIN DA YAKESO AMEEN

07033031695
2016-05-22 03:19 (edited 2016-06-18 12:45 by Abduladmin ) · Reply · (0)

Online: Guests: 2
1
SAHEN LABARAN HAUSA
Aminiya
hausa radiyo
Almi'izan
hausa leadership
voa hausa
trt hausa
rfi hausa
dw hausa
bbchausa
cri hausa
A A
AIKO SAKOSMSKIRA© 2020 arewa2.wap.sh
call 07033031695

l
sss

Old school Easter eggs.